Abubuwa (9) Na Karin Girman Nono, Kugu Da Mazaune: (Breast, Hips & Boots Enlargement)

Abubuwa (9) Da Zaku Hada Na Karin Girman Nono, Kugu Da Mazaune
Dan Allah Hajiya, Ranki ya daɗe, Her Excellency indai waɗannan abubuwan dana ambatane matsalarki kidaure kicire kuɗi kigwada wannan haɗin dazan bayar tabbas zakisha mamaki kuma kowa zai iyayi ƴan mata da matan aure.
Abubuwan Da Zaki Nema
- Dankalin Turawa
- Aya
- Cukwi
- Madarar Shanu
- Garin Hulba
- Man Zaitun
- Man Hulba
- Man Kwakwa
- Zuma
KARANTA: Amfanin Namijin Goro (15) Ga Lafiyar Mutum 2025
Yanda Zaki Haɗa
Kisamu dankalin turawa kidafashi ya dahu sosai saiki ajiye idan yasha iska saiki ɓareshi ki yanka ƙanana sai kisa garin cukwi da garin aya kizuba madarar shanu da zuma (kaɗan) kidama sosai ko kiyi blending. Zakisha har na tsawon sati 3 ko wata guda.
Sannan kisamu Man Zaitun kihaɗa da man hulba da man kwakwa kidinga shafawa ƙugunki (hips) da mazaunanki (boots) safe da dare.
Sannan ki kwaɓa garin Hulba da ruwan zafi ko kidafa garin da ruwa kidinga gasa Nonuwanki dashi idan kin gama saiki wanke da ruwan ɗumi kishafa man hulba sannan kisa rigar mama (bra) wacce zata ɗameki. Zakiyi haka sau ɗaya arana idan kuma breast ɗin sun zube sosai zaki iyayi sau biyu.